TABBATAN SHIGAN WATAN AZUMI
9. Shigan watan Ramadhana yana tabbatuwa ne, da ganin
jinjirin watansa, ko ta hanyar cike watan Sha'abana kwanaki talatin (30).
Amma yin aiki da
lissafe-lissafe wajen shigan wannan watan, to bidi'a ne.
Domin gabatar da BA'ASI,TARJAMA cikin RUBUTU da VIDEO ko AUDIO masu manufa, ko kuma FASHIN BAKI da MAKAMANTAN HAKA, cikin harshen HAUSA ko LARABCI daTURANCI
TSAWATARWA DAGA SHAN TABAR SIGARI (التحذير من شرب الدخان) Na Shehun Malami Abdul’aziz dan Abdullahi bn Baaz Allah ya yi masa rahama...
No comments:
Post a Comment