MABUXAI
GUDA GOMA
DON KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE
(المفاتِيحُ
العَشَرَة لحُسْنِ العِشْرَة)
TANADAR
RIDHWAAN
BN SALIH AL-WARD
FASSARAR
ABUBAKAR HAMZA
بسم الله الرحمن الرحيم
Yabo da godiya sun
tabbatagaUbangijintalikai, Salati da sallamasuqaratabbatagawanda
akaturoshi don yazamarahamagatalikai, annabinmuMuhammadu
da iyalansa da sahabbansa da dukkanwaxandasukabisunnarsaharzuwaranarhisabi,
Bayan haka:
Waxannanmabuxai ne
gudagoma, da nakewatsamikisu, -yake 'yaruwatamusulma- dominkisansu,
kifahimcesu, sannankiyiaikidasu a cikingidanki, ketare damijinki da 'ya'yanki, da
fatansamunzamantakewadaddaxa, da rayuwarwalwala, da rabauta da kumakwanciyarhankali.
Allah ta'alahyanacewa:
(وَمِنْ آياتِهِ أَنْ خَلَقَ لَكُمْ
مِنْ أَنْفُسِكُمْ أَزْواجًا لِتَسْكُنُوا إِلَيْها وَجَعَلَ بَيْنَكُمْ مَوَدَّةً
وَرَحْمَةً) [الروم: 21].
Ma'ana: "Yana
dagacikinayoyinsa: Yahalittamukudagakayukankumatankudominkunitsuzuwagaresu,
kumayasanyaqauna da tausayi a tsakaninku" [Ruum: 21].
Ina roqon Allah yasanyawaxannanmabuxansuzamamabuxanalkhairi,
yakumaamfanar da mutanedasu, da kumake, Lallaishimaijinbayinsa ne, maiamsawa.
MABUXINFARKO:Bin
dokokin Allah mabuwayi da xaukaka; umurni da hani
(taqawa),
Allah ta'alahyanacewa:
(يا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا
اتَّقُوا اللَّهَ وَقُولُوا قَوْلاً سَدِيدًا *** يُصْلِحْ لَكُمْ أَعْمالَكُمْ
وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ وَمَنْ يُطِعِ اللَّهَ وَرَسُولَهُ فَقَدْ فازَ
فَوْزًا عَظِيمًا) [الأحزاب: 70-71].
Ma'ana: "Yakuwaxandasukayiimanikujitsoron
Allah, kumakufaximagana ta daidai *** Zaiingantamukuaiyukanku,
kumayagafartamukuzunubanku, Dukwandayayibiyayyawa Allah da Manzonsahaqiqayasamurabomaigirma"
[Ahzaab: 70-71]. Saboda ta hanyarsamar da taqawar
Allah ne kawaiUbangijizaiingantaaiyuka, yakumagafartazunuban da
sukesanyamutumyazamomainauyinjikiwajenaikataxa'a, Sai
hakanyahaifar da qarancinrayayyunaiyukamasuamfani a
cikinmu'amalolitsakaninxaixaikunmutanengidaxaya.
Itakuma (taqawa) itace:
(أنْ تعمل بطاعة الله على نورٍ وهدى مِن
الله رجاء رحمته، وأنْ تترك معصيته على نورٍ وهُدى مِن الله مخافة عذابه).
Ma'ana:
(Kayiaikiwajenbiyayyawa Allah, akanhaske da shiriyar da ta zodaga Allah, kana
maifatansamunrahamarsa. Kuma ka bar savawa Allah,
a bisahaske da shiriyar da ta zodaga Allah, kana maitsoronazabarsa).
Yakebaiwar Allah! Ki jitsoron
Allah dangane da mijinki da 'ya'yanki da sauranmutanengidanki. Idankikayihaka,
Sai kirabauta da samunmabuxinfarkodagacikin "mabuxaigudagoma".
MABUXI NA BIYU:k
MABUXI NA UKU:k
MABUXI NA HUXU:k
MABUXI NA BIYAR: k
MABUXI NA SHIDA: a
MABUXI NA BAKWAI:a
MABUXI NA TAKWAS:LAZIMTAR HALIN
KIRKI A LOKACIN DA MIJI BAYA GIDA, DA KOMAWA ZUWA GA WASA DA SAKEWA DA AIKI DA
SABUBAN JAWO FARIN CIKI A LOKACIN DA YAKE HALARCE, Kuma kinisancimurtuqewa
daxaurefiska a gabansa, koxaga masa sauti, koyawaitamagana.
Kuma kinisancimatsanancinkishi; wandabashi da
wanisababi, kokuma yin aikinbincikeakansa, Sabodawaxannandukkansugatarinsarerayuwaraurenitsattsiya
ne, sabodaabindahakankeshukawa a
cikinrayukanasamunshakkatsakaninma'aurata, da kumazatonaqarya. Allah (تعالى) yanacewa:
{يَا أَيُّهَا
الَّذِينَ آمَنُوا اجْتَنِبُوا كَثِيرًا مِنَ الظَّنِّ إِنَّ بَعْضَ الظَّنِّ
إِثْمٌ وَلاَ تَجَسَّسُوا} [الحجرات: 12].
"Yakuwaxandasukayi
Imani kunisancidayawadagazato, lallaisashinzatozunubi ne, kadakumakuyibincike" [Hujuraat:
12].
MABUXI NA TARA: KIYAYE SIRRI; Musammansirrin da
ketsakaninma'aurata; Manzon
Allah (صلى الله عليه
وسلم) yace:
«إِنَّ مِنْ
أَشَرِّ النَّاسِ عِنْدَ اللهِ مَنْزِلَةً يَوْمَ الْقِيَامَةِ، الرَّجُلَ يُفْضِي
إِلَى امْرَأَتِهِ، وَتُفْضِي إِلَيْهِ، ثُمَّ يَنْشُرُ سِرَّهَا».
Ma'ana: "Lallaiwandayafisharrinmatsayi a wajen Allah
ranartashinalqiyamah shine Mutumin da zaisadu da matarsa, itama ta sadu dashi, sa'annansaiyayaxasirrinta", [Sahihu Muslim,
lamba: 1437].
Kuma
kadakiyiizinigawanikanshigagidanki; dagacikinwaxandaMijinkibaya son shigansa,
sai da izininsa,kokumakiriqayaxasirrinsa.
Hakakumakiyayedukiyadagalalatawa da sakaci da ballagaza,
Da kiyaye 'ya'yadagatozartuwa da vata, da
kumamummunantarbiya; wannankumazaikasance ne da yinkyakkyawiyartarbiya a garesu,
da nisantar da sudagamunananabokai. Kuma yana da
muhimmancingaskekiriqakwaxaitar da su, akansallah, da kiyaye ta, da gabatar danasihohia garesu,
tare da tsayuwaakankyawawanmatsayaa wassuyanayinaxaguwarhankali da
mutanengidankaiyasamunkansu a cikinsu, da yinhaqurikanmusibakojarrabawarrayuwa,
tare da dangana da abinda Allah ta'alah y araba yabaiwaMutum. Yazocikinhadisi,
Manzon Allah (صلى
الله عليه وسلم) yace:
«عَجَبًا
لِأَمْرِ الْمُؤْمِنِ، إِنَّ أَمْرَهُ كُلَّهُ خَيْرٌ، إِنْ أَصَابَتْهُ سَرَّاءُ
شَكَرَ، فَكَانَ خَيْرًا لَهُ، وَإِنْ أَصَابَتْهُ ضَرَّاءُ، صَبَرَ فَكَانَ
خَيْرًا لَهُ، وَلَيْسَ ذَاكَ لِأَحَدٍ إِلَّا لِلْمُؤْمِنِ».
Ma'ana: "MamakinlamarinMumini; lallailamarinsadukkansaalkhairi
ne,Idanabinfaranra rai ya same shisaiyayigodiya; saiyazame masa alkhairi,
Idankumaabincutuwaya same shisaiyayihaquri; saiyazame masa alkhairi,
WannankumabayakasancewagawaniidanbaMuminiba", [Muslim, lamba: 2999]. Da
littafinSahihuIbnu-Hibban, lamba: 2896.
MABUXI NA GOMA:TSARKAKEGIDA DAGA ABUBUWAN KYAMA DA ABUBUWAN
SAVO; MisalinKayankixa
da waqa (music), da hotuna da finafinai, da sauransu. Hakakumashantaba, da
kayanmaye, da giba, da annamimanci. Idankumaakwaisashinwaxannan a gidanki to
saikiyiiyaqoqarinkiwajenyaqarrankiakanbarinsu, da gusar da su, da fitar da
sudagacikingida, da tausasawa, da hikima, da wa'azimaikyau, Allah (تعالى)
yanacewa:
"KayikirazuwagahanyarUbangijinka da hikima da wa'azimaikyau,
kumakayijayayya da su da abindayafikyau" [Nahl: 125].
Saboda Allah (تعالى)
yanacanzamunanasudawokyawawa, kumayanakarvartubanwandaya tuba, kumayamayar da
lamarizuwagareshi, Allah (تعالى) yanacewa:
"Saidaiwandaya tuba, yakumayi Imani,
sannanyaaikataaikinakwarai, to, waxannankam Allah
yanacanzamunanansuzuwamasukyau, kuma Allah yakasance Mai gafara ne Mai rahama" [Alfurqan: 70].
'Yar'uwata
Mai tsada..
Waxannanmabuxai
ne gudagomamasutsadamasumuhimmanci,
Ina roqon Allah (تعالى) yasa, suyimikijagorazuwagairinrayuwar da kike fatansamunta, da
kumanasarar da kike mafarkintabbatuwanta, a wurin ZAMANKI, tare da MIJINKI, DA
'YA'YANKI, DA MUTANEN GIDANKI.
ALLAH YAYI
QARIN SALATI DA SALLAMA GA ANNABINMU, KUMA JAGORANMU; MUHAMMADU, DA IYALANSA DA
SAHABBANSA, GABAXAYA.
No comments:
Post a Comment